@tymeeerh Do understand, Maulud now is not as clean as it was bfre....many things have been engaged in...ko manynsu ma basa goyn bayn wasu abbwan da akeyi yanxu,kamr kade kade da rawa da makamntnsu.
Wlh ko mgbatan da ska fra maulud, in suka dwo skga abnda akyi ynxu bkinciki zai kshesu.
@The_Umdazz Hakne wlh.....They will surely abandon their wives...saboda ba akoyamusu wani aiki ba ko sana a, ba abasu jari ba, ba abasu muhalli bah, ba abiyamusu Hayan inda zasu zauna bah.
Aure Dawainiya ne.
@NorthernFacts_@cutelittlewolff Wann auren da kake gani, idan Allah ba tsarebah wlh yaran da za ahaifo inasu samu rayuwa ingantattabah zasu fima na yanzu barna.
Kana bukatr gina kanka, kamin kagina ahali, har ka gina zurriya ma.
Wan. Shine
@NorthernFacts_@cutelittlewolff Meyene baidaxe ba anan??
Meye amfann wann mass wedding dinn???
Wadanda ake dasuma ankasa yimusu abinda ya dace, ana so kuma akaro wasu??