Ita rayuwa yadda take, ba abinda ke tabbata, komi lokaci garai, in wuyace lokaci ce hakama indaɗi ne! Koma wannene kada ka bari ya saryarma da mutuncin ka ko Imanin ka!
Baiwa yan bariki da Kuma shaye shaye mukaman siyasa da basu damar data wuce kima shike jawowa shugaba danasani wajen gudanar da mulki
Allah ka agajemu zamfarawa!
Dama walh nasan sai an cimma wagga ranar lokacin da nayi rubutu ba irin abunda baa fadaman ma wasu har jahili da mahassadi sun kirani
To ga irinta nan baki zasu ciku da yaki......