@atiku ZABEN ATIKU 2023:-
* Za6e ne na Naiman Mafita
* Za6e ne na Naimawan Saukin Rayuwa
* Za6e ne na Korar Mayaudara Daga Madafun Iko
* Za6e ne na Ceto Nigeria Daga Kangin Talaucin da APC Suka Jefa kasa a Ciki
* Za6e ne na Korar Gwamnatin Mugayen da Basa Tausayawa Talakawan Nigeria
Ina Kira ga Matasan Nigeria da mu Tashi Tsaye Wajan Fuskantar Matsalolin da suka Zamar Mana Wajibi mu Fiskance su:-
1. Rashin Tsaro
2. Yunwa
3. Rashi Ilimi
4. Karyewar Tattalin Arzikin
Wa muke Jira ya yi Mana Aikin mu?
Death to Israel
We Don't Need Israel Embassy in Nigeria.
Muna Kira ga Shugaba Muhammadu Buhari Daya Kori Jakadan Israel Daga Nigeria, Muma Namu ya Dawo Gida
Gwagwarmayar Dake Gaban mu Shi ne Tsamo 'Yan Uwan mu Talakawa Daga Mawuyacin Halin da Azzaluman 'Yan Siyasa suka Jefa Mu Ciki ta Hanyar Farfado da Akidun Su Malam Aminu Kano