This is the most dangerous Abunda yake kawo Rashi viewers a arewa ๐
Shine ka wuce wannan posting Na Baka Yi comment bah ๐ Kai ba wasa make muku bah
Ina Yan gogormayan arewa ๐ supporters
Waye Bai GA handle nasa ba ?
Mun dawo aiki Yau supporters what is next ?
Kar mutum yaga ban yi masa follow back ba ya dame shi ๐
Ni a tsarina, ina follow back ne ga mutuals ษina โ ba wai Kowa nake following back ba
In har ban taษa ganin ka a comment section ษina ba, ko kana engaging da content ษina ba, gaskiya ban cika yin follow back ba ๐ค
Saboda meye amfanin followers dubu da kuke da Shi Amma Baku iya samun 300+ commentsโข 700+ likes
Wasu ma zaka ga suna da followers 5K amma basa iya samun likes 200ย
Magana gaskiya, irin waษannan followers ษin suna lalata account nema Kuma Suna ragewa account capacity ๐
Duk wanda baya maka engage fa yimaza kace Yi unfollwing nake in Yana so to me Nene anfanin sa ๐๐ฏ
Nace Ko kaza BBC Hausa ne Kowa yaxo yaga labaru ya wuce ๐คฃ๐
๐จ AREWA community Naji daษi yadda kuke ฦoฦari wallahi ๐๐
Ko da yake wasu handles ษin yau basu samu support sosai ba, muna godiya ga duk wanda yake showing support genuinely ๐ค๐
Don Allah kar mu karya mana guiwa ๐
Na PINNED handles guda 5 a profile ษina yanzu ๐๐ฅ
โ Kuje kuyi follow
โ Ku like posts nasu
โ Ku comment
โ Ku repost idan zai yiwu
โ ๏ธ Ba iya follow ake buฦata baโฆ ENGAGEMENT shine babban support ๐
Kuma ina roฦon kowane member ษinmu ๐
Ko baya online lokacin da muka saka handles, idan ya dawo online: ๐ ya duba pinned post a profile ษina
๐ yaga handles ษin da aka saka
๐ yayi musu support ๐
๐ Kowa ya kunna notification saboda: NEXT HANDLES za mu saka ฦarfe 8:00 PM in sha Allah ๐ฅ๐
A hankali AREWA community zata zama abu babba ๐ค๐