INNA LILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN!
Allah Yayi Ma Sheikh Mallam Usman Kusfa Rasuwa Cikin Dare Nan. Muna Adu'an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama.๐ฅฒ
Innalillahi wa inna ilaihi rajiโun ๐
Sheikh Rigi-Rigi has passed away after a period of illness.
May Almighty Allah have mercy on the Sheikh. ๐
Fitaccen malamin ya rasu ne bayan fama da gajeriyar jinya a asibitin sojoji na na 44 da ke jihar Kaduna.
Malamin ya rasu ne yana da shekara 57, kuma ya rasu ya bar mata huษu da ฦดaya 37.
Be taba zagin kowa ba. Be taba kushe kowa ba. Duk abinda zaka fada masa, be ma san kana yi ba. Shi dai kawai kullum karatun sa yake yi. Yana bada ilimi daidai da fahimtar sa. Allah ya jikan Sheikh Rigi-Rigi ya gafarta masa. Allah ya sada shi da Masoyin sa Shugaba Annabi Muhammadu