Allah yama rahama #papa yasa aljannace makoma 🤲🤧🤲 rayuwa ba Bango garkuwa ba madafa tana da muktukar ciwo sannan kuma ba dadi wlh amma duk yanda allah yaso haka zaifaru a rayuwarka tsakanin mu dasu sai addu'a allah yayi musu rahama🤲🤲
Wlh kawuce sarki zaki Kai uba ne Kai shugabane Kai jagorane kuma Kai uban tafiya Kai ba kartune da Kai ba ilimine da kai Wlh kwarai mu duk inda ka dosa Nan muka dosa kuma inda katsa Nan muka tsaya Wlh Allah ya jikan mai baban daki Allah ya jikan baba 🙏🏾🙏🏾🙏🏾