@jishaq1 Don't deceive yourself please idan kai ka yadda ka gamsu mu bamu gamsu da maganar bin Usman ba. Bama field dinsa bane. History ya karanta, ba bangaren harkar hada hadar kudade ba. Malamai da sjka fishi ilimi ta wannan fannin sunyi bayani kan halaccin sa.