ABU Alumni,
Comrade,
administrative consultant,
advocate for Good Governance,
ya Allah 'take our lives as a true believers',
Life shall be great not long.
@dikko_radda ya kamata ace ka kara rage kudin number plates na machine, sannan duk wanda alaima tara, akwai kudin number a ciki. Ana karban 25k ahannun mutane, kuma sai mutum yayi number ko a sake kamashi ai mai wata taran. Muna ganin akwai zalinci sosai. Ya kamat ka duba wannan.
Sometimes, you have to convince people why they should pick your calls. If you called several times and they didn’t answer, it’s because they don’t have reason to. You might be only a liability to them.