Har na tuna wani Uncle dina. Wallahi ban ma son ganin ya zo gidanmu saboda na san zai zo da buhun garin tuwon masara. Da ya kawo, shikenan an daina yin wani irin tuwo a gida sai tuwon masara, har sai garin ya qare 😂 kaii Innalillahi 😭
Sometimes it’s not that a woman lacks character. Sometimes she’s simply in a marriage where there is no peace, no respect, no understanding, or where the other person is unwilling to do the work too.