Am nt in competin wit no 1, I only run ma own race. I dnt play d game of being bttr dan any 1 in any form, shape or way. I only focus on ma real lyf, Dats me..!
AKAN MATSALAR IYALAN ALBANI
Gaskiya in dai kana duniya to kullum zaka ƙara ilimi. Shi yasa bahaushe ke cewa abunda babba ya hango yaro ko ya hau tsauni bazai hango ba. Wannan karin maganar tana maganane kan tunani da hangen nesan babba ba wai don tarin iliminsa ba sai don lokacin da ya dauka a duniya yana raye. Rayuwar duniya gaba dayanta experience ce.
Na kuma ƙara fahimta karatun ayar da tace “Wabtagi Fima AataakaLLAHU Aldaral Akhira…” wato mutun yayi amfani da abunda Allah ya hore masa a duniya ya nemi lahira tun yana raye. Don wallahy yadda duniyar nan ta canja ya zama mutane sun fitunu da abun duniya barin dukiya bai zama lallai yai daidai da barin alheri ba.
Yanzu ina amfani ace malam ya bar duniya amma ana rigima wai har kotu kan abun duniyar da ya bari? Shi da ya mallaki (a dauka ma mallakinsa ne) abun duniyar yana ina? Kuma don Allah idan da bai bar wannan abun duniyar ba to da ya iyalan nasa zasuyi? Aka me zasuyi rigima? Me yasa zasu saka expectaion akan abunda ya riga ya shiga waƙafi har ayi tunaninna dogara da abun wanda su kansu ma zasu iya nemo kudi su ƙara don nema masa gafara? Kuma sauran mutane da iyayensu suka bar duniya basu bar komai ba su mutuwa sukai? Me yasa abun zai zama wani abun kace nace musamman kan abunda aka riga akayi waƙafi dashi?
Wallahy Albani ya barwa iyalansa suna da mutuncin da yafi abun duniyar da aketa rigima akai. Dama fa iyayenka in aka cire tarbiyyar da zasu baka suna raye babban arzikin da zasu barmaka shine ilimi da kuma suna/mutunci wanda zai cigaba da taimakonka a rayuwarka. Duk tarin abuj duniyar da zasu barmaka wallahy zai iya karewa. Anyi ba 1 ba ba 2 ba. Daga ƙarshe kowa zai cinye abunda aka raba gadon ya koma ya nemi nashi arziƙin.
Wanna ayace ga yan baya. Kada mu yadda duniya ta ruɗemu akan tarawa yara abun duniya wai kar suyi talauci. Kaidai ka basu ilimi, rayuwa da tarbiyya ƙrashen maƙurar abunda zaka iya sannan kayiwa kanka tanadin ranar da yaran da dukiyar basuda amfani.
Limithli Hazaa….
The Yola tournament is set to spotlight a fresh wave of dedicated and emerging polo players. With unfamiliar names ready to make their mark, these athletes have sacrificed greatly to be part of this prestigious sport. excitement is in the air.
Vamos!
Four remarkable women made history in Katsina, becoming the first Black female polo players to set foot on the Nagogo Polo Ground—39 years after Jan Marie Kiesel's groundbreaking appearance. These four trailblazers have forever etched their names in the legacy of the sport.
Weekends are for refreshing so you can come back stronger for the new week. That's why we've created a lot of intriguing videos to keep you updated. Be sure to check out our official YouTube channel and kickstart your weekend the right way
https://t.co/8PVjqQgAwF
#Nasaracapital
All you need to know about the September mentorship program:
We've made it easier for you this time around!
Book a slot and end the year as a profitable trader!
We have limited slots available for both the mentorship and accommodation.
CC:@speedouFx @manlikeezyee#NasaraCapital
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce lokaci bai ƙure ba ga shugabanni a arewacin Najeriya su farka, su tsamo al'ummominsu daga halin fatara da rashin ilimi da ke addabar yankin.
Gwamnan ya bayyana haka ne ga BBC a kan zanga-zangar da aka shiga a faɗin Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana haka ne yayin zantawa da BBC a kan zanga-zangar da aka shiga a faɗin Najeriya da kuma tarzomar da aka samu a wasu jihohi ciki har da jiharsa ta Kaduna.
@Miniko_jnr Why are they out after there is curfew?
We are all supporting this Protest ,but we don't support theft, Vandalizing properties and violence.
@northern_blog Ba zalunci bane. Wanda ya fito zanga zangar lumana Baya fasa dukiyar alumma sannan Baya daukar Makami. Idan an saka dokar fita ya kamata kowa ya zauna gida. Me ya fitar dasu???
@telegram I cannot log into my telegram account. When ever I try to log in, a notification message is used to be sent to me that activation code has been sent to my phone number through SMS which I don't normally receive the message of the code send. Please help me