Jumma’a ce 🤲🏽🕌
Allah Ya gafarta mana kurakuranmu, Ya biya mana bukatunmu, Ya sauƙaƙa mana abin da ya yi mana nauyi, Ya kuma sa ƙarshenmu ya zama alheri.
Ku yi min addu’a, ni ma zan yi muku. ❤️
Jumma’a Mubarak 🤲🏽
Mutane ya kamata su sani: posting “Tinubu Must Go” a social media ba shi ne amfani da ikon zabe ba. Za ka iya ganin mutum kullum yana posting, amma bai da katin zabe. 😅
Aikin masu hankali shi ne su tabbatar suna da damar kada kuri’a, ba magana kawai ba.
Nobody is coming to save you.
You have to start with what you have, where you are, and trust Allah with the outcome.
Small progress is still progress. Keep going. 🤲🏽❤️
Wani lokaci ba wai rayuwa ta yi maka wahala ba ne… kawai Allah yana koya maka yadda zaka zama mai ƙarfi. 🤲��
Kada ka raina ƙaramin ci gaba. Abin da yake tafiya a hankali yau, gobe zai iya zama abin da zaka yi alfahari da shi.
Ka ci gaba. Lokacinka ma zai zo. ❤️🩹
Ba dole sai kowa ya fahimci tafiyarka ba.
Wasu za su raina mafarkinka, wasu su ce ba za ka iya ba.
Ka yi shiru, ka yi aiki, ka bar sakamakonka ya yi magana. 🖤
Wani lokaci ba rashin sa’a ba ne ke hana mutum ci gaba. Abin da yake hana shi shi ne yawan kwatanta rayuwarsa da ta wasu.
Kowa yana da lokacin da Allah Ya tsara masa. Ayi hakuri akara hakuri kawai.
Wani lokaci zaka ga kamar kana kokari sosai amma babu abin da ke canzawa.
Ka yi hakuri. 🌿
Allah yana ganin farkawar da kake yi da safe saboda neman halal, yana ganin gajiyar da kake ji, da damuwar da kake boyewa mutane.
Kada ka daina. Wata rana zaka fahimci cewa duk nasara ce