@CTambuwal@bmjvermerlleey Ka gyara kalamanka idan ka aikata abinda bai dace ba cewe duka yan gidan ku haka suke ba'a kyauta muku ba dun kai dai ne kayi
@MSIngawa Shifa dangote ba dan talaka yasami sauki yayi ba matatar mansa a Legos take koma ana kasar ake bashi dayen mai miyasa yakin gabas zai shafe mu dake yamma koma dayen mai anan kasar ake bashi