وَلاَ تَقْرَبُواْ الزِّنَى إِنَّهُ كَانَ فَاحِشَةً وَسَاء سَبِيلاً
Translation :
And do not come near to adultery, it is a shameful deed and an evil, and openi
Gskya Kuna cikin jahilcin wllh Dan hka gabaki daya bama kusan Maine sallah bah
Bakusan wane qa'idoji sallah take dasu ba idan anbi su shine sallah take cika
Dan hka duk wani Dan Bidi'a wllh ba irin sallah Annabi yake bah
Kaje ka duba suffatus salati mtswss
This reminds me of a Hadith of the Prophet Muhammad ﷺ concerning the Khawārij.
The Prophet ﷺ said:
"There will emerge among you people whose prayers will make you consider your own prayers insignificant compared to theirs,
Yanzu misali idan babanki ne commander na Hisbah yarinyar ta fito tayi irin wannan zagina wane irin Abu zakiji a ranki??
I know you wrote this just because you wanted to get likes and comments...stupid girl
I totally condemn what Hisbah Kano did to this innocent girl. They have no right to expose her in this manner on social media simply because she insulted Hisbah Kano. That is a minor offence that could have been handled privately, without humiliating her publicly.
Shiyasa Duk Wanda Yaci Zarafín Malaman Sunnah Wàllahi Allah Bazai Kyale Shi Ba, Ka Duba Fa Kaga Nan...
Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Yake Koyar Da Salla Har Sai Da Ya Taka Teburin Karatu Ya Gwada Yadda Ake Ruku'U.
Allah Ya Sakawa Malaman Sunnah Da Alkhairi....
A jawo Hadisi Ayi Likitanci Sa Ai Bayaninsa A Jawo Qur'ani Aya ɗaya Ayi Mata Zama Shida Bakwai Ana Tafsir Dinta Ba'a Gaji Ba Duk Kano Babu Kamar Professor Muhd Sani Umar R/Lemo Hafizahullah.
Ni Kuma Nace Duk Africa Babu kamar Shi🤍🤍