Maryama pray for good husband not getting married before 30and try to he good then the good once will cm e.g like me know kawai sai nayi wuff dake 🤗😂😂😂karamin abu ne a wajn allah
@Annour_gaya Kuttttttt ai inkaji kishiya daya kenan allah yace ayi sannan wata ta hana 🥱🥱duk wannan soyayyan kafin aure ne ina dukan dan umaru shikenan ta kare
Naji yar kwalta a TikTok tana cewa wai ta haifeni to ku gaya mata ko auren tantabaru akayi mata bata isa haihuwan dan autanmu balle kuma ni 😂😂😂kaga sakarya kuma nace “bless my eyes again” i’m ready to burst her account
Ke komi xai fru ya faru amma yasin ina ciki saimu dinga ganinku kuna wani ganin kamar kunfi karfinmu kawai kauda kai muke amma i lv u komi xai faru ya faru