@Rise_Forge For your expenditure, you rated Ashawo higher than your Mama. Ashawo gets one third of your £1200 wages. £400 for Ashawo, & £150 for your Mama. What a life?
@Sarki_sultan Wawan namiji shine wanda baya kishin iyalin sa. Shashar mace ke dabi'u irin wanda ka gani. Jahilin namiji shi ke cewa ai na yarda da mata ta maimakon koyi da koyarwar tarbiya. Allah wadaran naka ya lalace.
@CrownprinceCom2 The video does not depict an attack on community farmlands. It shows the enforcement of a security directive prohibiting the cultivation of tall crops along major roads and vulnerable routes. Bandits have repeatedly used such crops as cover to ambush, and abduct road users.
@Mamman__Lagos@ubasanius Malaman Islamiyya zuciya ta mutu. Kunci amanar al'umma. Mutunci ya zube saboda buhun shinkafa da kimanin N79,000. Allah Ya saukake.