Bin diddigi ikirari da labarai domin bankado na karya dama wadanda akayi su don kawar da hankalin mutane ko sauya musu tunani. (Misinformation, Disinformation)
If you are a journalist and you care about veracity, ethics and integrity in your profession, and you want to benefit from the advantages of using the AI tools avoiding its risks, this workshop for you.
@Casaafrica@CJIDAfrica@alkalanci@maldita@EFEVerifica@eu_eeas
Tsohon editan @bbchausa kuma babban daraktan Cibiyar fasaha ta Amana inclusive Tech Initiative Malam @jimehsaleh na gabatar da maƙala a taron bita ga malamai da limamai kan yaƙi da labaran ƙarya da kafar tantance labarai ta Alkalanci ta haɗa a Abuja.
#alkalanci
Kafar tantance labarai ta Alkalanci ta horar da malaman addini kan tantance labarai domin yaƙi da labaran ƙarya
2027: NGO Trains 22 Gombe Clerics In Combating Misinformation/disinformation
#nigeria#election #2027
https://t.co/DqN5nrga5v