PANADOL MAGANIN ZUNUBAI:
FITOWA TA 3
Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano.
ADDU'A YAYIN TASHI DAGA GURIN ZAMA
An karbo daga Abu Hurairah, Allah ya kara yarda a gare shi, daga Manzon Allah, tsira da... https://t.co/RNGWMoQh86
Jari Gwano Muhadarori A Garin Kaduna Gobe 21-Sha'aban-1440 dai-dai Da 27-04-2019 Insha Allah.
Wanda Malamin Mu Sheik Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah) Zai Gabatar Da Su Kamar Haka:
Muhadara Ta Farko.
Na... https://t.co/6hQ7xWV0Lt
KO FADI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU.
Manzon Allah saw yace : Duk wanda yayi imani da Allah taala da ranar lahira, to, ya fadi alkhairi ko yayi shiri. Bukhari da Muslim.
KAYI shiru, idan ba Alkhairi zaka fada ba.... https://t.co/BAosvWCneC
SUNNONI 20 DA NA SOYYAYAR AURE
Na daya yin murmushi idan ka kalli fuskar matarka.
Manzon Allah saw yace murmushinka a fukar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy
Na biyu sunbatar mace idan zaka fita (kiss)
Nana... https://t.co/QQuzTpi6Bb
آيتان متشابهتان ختمهما الله بخاتمتين مُختلفتين:
١- ﴿وإن تعدوا نعمة الله لا تُحصوها إنّ الإنسانَ لظلومٌ كَفّار﴾
٢- ﴿وإن تعدوا نعمة الله لا تُحصُوها إنّ الله لغفورٌ رحيم﴾
الأولى: ختمت بتعامل الإنسان مع الله.
والثانية:ختمت بتعامل الله مع العبد
ما أعظم الله!
وما أجهل العبد!
MUSU HIKMAH SUNCE IDAN ZAKA YI AURE
ANA SO KA FI MATARKA DA ABUBUWA UKU, TA FI KA UKU, KU YI DAI DAI A GUDA
UKU.
*KA FI TA A UKU:-
¤√ Ka Fita SHEKARU.
¤√ Ka Fita KUDI.
¤√ Ka Fita KARFI.
*TA FI KA ABU UKU:-
¤√... https://t.co/iEZ0ZKQUWw
AURAN KISAN WUTA
Abinda aka kira auran kisan wuta shine, miji ya saki matarsa saki uku, daban daban, sai kuma yayi nadama, saboda yanason matar, sai su hada baki da ita, ko da wanda zai aure ta, zuwa wani... https://t.co/rrPs3vXG6N
BAYA CIKIN KOYARWAR ADDINI
Ya kamata Yan siyasa su dinka kai zuciya nesa kuma su kuji yin abinda zai jawo fushin Allah wajan yada alfasha da bata sunan shugabanni, da sunan siyasa ko kamfen,
Bama goyan... https://t.co/QQvEsIzuV1
SAKO GA YAN LIWADI. !!!!
Liwadi shine namijj yana neman danuwansa namiji, kamar yadda ake neman mace,
Shedan ya fitowa da mutane wannan halaka, da bukatu da yawa, domin tsafi, domin neman kudi, domin neman... https://t.co/YsIdr1RePa
MATAR DA TA KASHE MIJINTA AKAN YANA WAYA DA WATA.
A'amarin kashe kashe tsakanin maaurata, saboda tsakanin kishi da zargin soyayya da wata ko da wani da kuma matsalolin amfani da wayar hannu ya fara yawa,... https://t.co/7JATAbjWyu
WASU MASIFU GUDA 43 DA ANNABI SAW, YAKE NEMAN TSARI DA SU
أربع وثلاثون بلاء كان يستعيذ منها النبي صل الله عليه وآله
وصحبه وسلم:
اللَّهُمّ إنِّي أعُوذُ بِكَ مِنَ:
١- العَجْزِ، ٢- والكَسَلِ، ٣- والجُبْنِ، ٤... https://t.co/4ERy5Gi3mx
Fatan Alkhairi Ga Shugaba Buhari Da Shawara Guda Hudu Ga Yan Nigeria.
Daga Bakin: *Sheik Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah).*
Ayi Kallo Lafiya https://t.co/aqcIuuSzmE