Why is this not trending after being commissioned 3days ago ?
Sheik Tijjani Guruntum builds a boarding school for orphans known as “DARUL AYTAM ” Ya Allah bless him abundantly for this sadaqatul jariya 🤲🏽
A MUST WATCH VIDEO FOR EVERYONE:
MINUTES OF CAUCUS MEETING OF NORTHERN CHRISTIAN ELDERS FORUM HELD IN KADUNA.
This is the reason behind the religious rift in the North, pple who were supposed to be elders, it is unfortunate this came from them, not a single Muslim was involved
Ina taya Ɗan uwa Kuma malamin Mu a wannan saha Shaikh @jibreelnaijery murna kammala karatun sa na Msc a ɓangaren Hadisin Manzo Allah SAW (الحديث الشريف) a Jami’ar Musulunci dake Madinah, Allah ya sanya masa albarka
ما شاء الله تبارك الله، نفع الله بكم الإسلام والمسلمين
ƘWAƊAITARWA A KAN YAWAN BAYAR DA SADAKA KO KYAUTA
Manzon Allah ﷺ ya ce:
Ya kai ɗan Adam, lallai bayar da kyautar abinda ya saura na daga dukiyarka (bayan ka biya buƙatunka) shi ya fi alkhairi a gareka, rashin bayarwa kuwa sharri ne a gareka..
1/2
Malam ka kiyayi Allah, Amurka itace cibiyar mulhidan duniya (atheist), mulhidan zamani suna ganin kimiyya (science) yayi nisan da ba'a bukatar Allah, don haka suka masa tawaye
To yau ga kimiyyar ta su nan ta zubawa sarautar Allah ido
To a haka kiyama zata zo wa Mutane suna wasa