Malam ana aure a arewa, mu da ke asibiti muna ganin abubuwa Kala Kala.
Akwai his hisabi qiyama wallahi, amma maza Sai mun ji tsoron Allah cikin lamarin matayenmu.
In kanada diya mace ka tabbatar tana da ilimi da neman nata na kanta kafin ka aurar da ita.
Tijjani Jobe has been representing the people of DTR in the green chamber for the past 16yrs and he has nothing to show and now he’s going for another 4yrs. Abba Ganduje or Musaddiq Bashir Tofa would’ve been far better. Congratulations to NNPP though
Akwai wata rana da nake complain akan wasu da kullum suka kira ka toh abu suke nema a hannun ka. Sai Hajiyan mu tace idan suka kira, kace Alhamdulillah saboda you're not at the other end of the line. Allah ya qara rufa mana asiri. Amin 🙏
During this blessed month we should try our best to maximise on our prayer and worship. Here are some ways to make the best of time and worship in this month!
#Ramadan#Muslim#Islam