⛏️ Welcome to Rock Mines Global Resources Ltd.
We are committed to supplying quality Lithium Ore, Lead Ore, and Zinc Ore with professionalism, integrity, and reliability.
We welcome serious buyers and business partners from Nigeria and around the world.
#Mining#Lithium#LeadO
🐐 Cristiano Ronaldo ba wai kawai ya kafa tarihi ba ne—yana ci gaba da rubuta sabon tarihi
A shekaru da dama yana saman ƙwallon ƙafa, amma har yanzu yana nuna ƙwazo, jajircewa, da kishin nasara. Wannan shi ne abin da ya bambanta fitattu da tatsuniyoyi
"The harder you work,
🐐
MADRID na siyayye neh sbd suci trophies ba wae don suyi winning a Elclassico bah Ajira mu next season akwae kallo
MADRID I guess you only bought those trophies because you couldn’t win El Clásico
Anyway, let’s wait for next season… there’s still a lot of football to be played.
Alhamdulillah da muka wayi gari cikin ƙoshin lafiya. Muna roƙon Allah Ya sanya wannan rana ta zama ranar alheri, nasara, arziki da farin ciki a gare mu baki ɗaya. 🤲
Abin da Allah Ya tsara maka, babu wanda zai iya hana ka. ❤️
Barka da safya
Bismillahir Rahmanir Rahim.
Barka da zuwa shafin hukuma na ROCK MINES GLOBAL RESOURCES LTD.
Muna aiki a fannin hakar ma'adanai da samar da:
LithiumLead OreZinc Ore
Muna maraba da masu zuba jari, masu saye, da abokan hulɗa daga ko'ina cikin duniya.
DM don kasuwanci ko haɗin gwiwa.
🌿 Assalamu Alaikum, Barka da Juma'a.Ina yi wa kowa fatan alheri a wannan rana mai albarka. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya sauƙaƙa mana duk wata wahala, Ya buɗe mana ƙofofin arziki da rahama.
Kada mu manta da Yawaita salati ga Annabi Muhammad
Juma'a Mubarak