Masha Allah
Sarkin kano Alh. Aminu Ado Bayero, ya fita hawan "Fatahu Yakasai" karo na biyu, tare da halartar saukar karatun Alƙur'ani mai girma a unguwar Mandawari da ke cikin ƙwaryar Birnin Kano a yau Lahadi 27 ga watan Satumba, 2026.
@MSIngawa Sir. kana da labarin titin da yai mana a funtua har ya fara murmushewa kuwa?
Don Allah Taya za Aiwa katsina Road irin wannan titin?
At least fa Sama da trailer 50 ko 100 se tabi wannan titin kullin Rana duniya kuma cike da Kaya
Titin fa Daga kasa se kolta