@Koguna_ Muna godiya da wannan adduar, kuma ina kara tabbatarma da cewa Allah yana tare dakai don ka dauki kaddarar hukuncinsa. Fatana Allah ya kara maka daukaka da jagoranci
@SenGarba @Sadiya_farouq Congratulation @senGarba for your successful handing over with the outgoing federal commissioner @sadiya umar farouq. May you succeed in your national assignment.