Assalamu Alaikum zanyi amfani da wannan dama domin inshaida ma magoya bayana, yan uwa da abukkan arzike cewa kada su yarda da wata jita-jita da ake yadawa akaina ta karya, ina nan inda kunka ajeni. Nasan mulki Allah ke badashi ga Wanda yagga dama alokacin da yake so.
Nagode