Alhamdulillah, what I lost earlier has now returned with even more added to it. All thanks and praise be to Allah. Crypto is truly a place of blessings.
Kuje channel din oga @fuchaweb3 kusami ilimi kyawta
Blockchain tana nuna abin da whales suke yi.
Amma yawancin traders ba sa kallon ta.
Suna ta kallon candles, alhali manyan kudi suna barin Alama a on-chain.
Ga wasu insights da zan baka 👇
◇1 Price tana nuna abin da ya riga ya faru.
On-chain tana nuna abin da ke faruwa yanzu.
◇2 Duk buy, sell da transfer a bayyane suke.
Babu abin da take boyewa.
◇3 Idan token na shiga exchange da yawa, ana iya zama shirin siyarwa.
Idan yana fita daga exchange, ana iya shirin holding.
◇4 Ka kula da whales.
Sau da yawa suna motsawa sosai kafin jama'a su gane.
◇5 Idan active wallets suna karuwa, alama ce ana samun sabbin masu sha'awa.
Price na tashi amma activity na raguwa? Ka yi hattara sosai.
◇6 Maimakon ka tambayi X abin da zaka saya,
Ka tambayi kanka:
"Whales suna tarawa ne ko suna rabawa?"
◇7 Blockchain ba za ta gaya maka gobe ba.
Amma za ta nuna maka gaskiyar abin da ke faruwa.
Price na iya yaudarar ka.
Wallets ba sa karya.
#OnchainAnalysis #Crypto #Web3
If you don't know how @FuchaHQ works, quickly visit the YouTube channel and watch the tutorial videos to understand everything easily.
It offers dex signals, sports signals, legit airdrops, and much more all for free.
Link below 👇🏻
https://t.co/hU3i1VAMzV
@fuchaweb3@YG_BTC