Private markets and public markets live on different tracks.
PIPO is building a structured right designed to connect the two.
Not just another token.
Not pure exposure.
A Share Subscription Warrant.
A parallel right.
Hereβs how it works β
@pipo_stocks#PIPOCreators
GM Web3.
A new day is another opportunity to sharpen your knowledge, improve your decisions, and build with purpose.
In crypto, information moves fast.
Understanding moves you further.
Research deeply. Think independently. Execute patiently.
Stay curious. Keep building.
πππ π/ππ β ππππ π ππππππ ππππππ
πππ πππππ ππ ππππ ππππππππ πππ πππ ππππππππ πππππππ
Akwai wani sabon Web3 creator mai suna Adam.
Yana son yin posting kullum domin ya samu followers da attention.
Amma akwai matsala...
Duk lokacin da ya rubuta wani abu, mutane suna tambaya:
"Ina ka samo wannan bayanin?"
A nan ne Adam ya fahimci wata muhimmiyar gaskiya:
A Web3, ba wanda ya fi yin magana yake samun nasara ba.
Wanda yake yin bincike kafin magana shi ne yake samun TRUST.
Daga wannan rana, Adam ya fara koyon sirrin Web3 Research.
1/ π ππππππ ππππ ππ ππππ ππππππππ
Kada ka yi posting saboda kawai ka ga wani ya yi.
Ka tambayi kanka:
β’ Menene wannan yake nufi?
β’ Me yasa yake da muhimmanci?
β’ Wane amfani yake da shi ga mutane?
2/ πππππππ πππππππ πππ ππ ππ ππ ππππππ ππππ
Kafin ka raba wani project, duba:
β Menene yake ginawa?
β Wace matsala yake warwarewa?
β Wanene yake bayan project din?
β Yaya community dinsa take?
3/ ππππ πππππππ ππππ πππππ
Kada ka dogara da jita-jita kawai.
Ka nemi bayanai daga:
β’ Official websites
β’ Documentation
β’ Official accounts
β’ Reliable sources
4/ ππππ ππππ ππ ππ π ππππππ
Bincike ba wai tara bayanai kawai bane.
Aikin creator shine:
Ya dauki abu mai wahala ya mayar da shi mai saukin fahimta.
Bayan lokaci, Adam ya lura da wani canji.
Mutane sun fara jiran posts dinsa.
Ba saboda yana magana da yawa ba...
Amma saboda sun san:
"Idan Adam ya yi magana, akwai bincike a baya."
Wannan shine yadda ake gina authority a Web3.
Ka tuna:
Kada ka yi posting don kawai a gan ka.
Yi posting don a amince da kai.
Research β Value β Trust β Growth
Tomorrow: Day 10 β HOW TO BUILD TRUST IN WEB3 AS A CREATOR
Private markets and public markets live on different tracks.
PIPO is building a structured right designed to connect the two.
Not just another token.
Not pure exposure.
A Share Subscription Warrant.
A parallel right.
Hereβs how it works β
@pipo_stocks#PIPOCreators
Web3 moves fast.
But patience still wins.
Research before you chase.
Build before you flex.
Learn before you leverage.
Stay grounded. Stay patient. Keep moving.
All this xxx on fucha signal bot π