whatever you give your time will give back to you
the designers who quit never find out how close they were
keep building. even when it's quiet.
— Arsart
your business looks cheap. it doesn't have to.
most times it's not the product that's the problem
it's the design that's turning people away before they even ask the price
clean design = people trust you faster
that's it
— Arsart Visuals
AI has replaced designers
Client tried AI first okay but too generic. No personality, no clear hierarchy. Wanted something with soul. I added premium feel, strong visuals & human touch.
AI is fast, but human judgment still wins
#arsartvisuals#businessflyer
Real design starts with thinking:
• Understanding communication
• Solving problems
• Creating hierarchy
• Guiding attention
• Making people feel something
Client: “Make it simple”
You make it simple
Client: “Add more things”
You add more
Client: “Too crowded”
You remove
Client: “Go back to the first one”
You cry 😭😂
@_Qubic_ Boycott, sell, unfollow and block the @_Qubic_ No amount of apology, repentance or regret we will accept from them, as a Muslim condemned what their CEO did to our prophet Muhammad (S.A.W), we regret promoting $QUBIC. The project will fail woefully in the coming days.
#QUBICScam
Abubuwan lura da zai qara maka kwarin gwiwar riqe coins dinka indai ka yarda da ingancinsu, kuma ka duba lafiyarsu dakyau sune :
Kafin ka fera karatu, zanso kayi sharing da tagging friends dinka domin su karanta suma su qaru
1. Yawan BTC din da ake mining( ake haqowa) a sati bai kai kaso 20 cikin dari na wand institutional investors suke siya a ETF kadai ba
2. Yawan BTC dake exchanges qara raguwa yake, wannan yana nuna masu siyan BTC din cirewa suke sukai wallet dinsu domin kula da kayansu da kansu
3. Wanda suke siyan BTC yanzu ba irin na da bane, tarawa kansu suke don riqewa na dogon zango, wanda ba dolene ace akwai rana koh lokacin da zasu siyar dashi ba, dalili kuwa shine, yanzu babu low interest rate kamar a bull run din 2020 zuwa 2021, amma BTC har ya wuce last cycle ATH dinsa, dukda tarrif da yaqi sun kawo masa cikas, da high interest rate, Quantitative tightening, amma sai da yayi pumping. Basically wannan karan babu risk appetite investors sosai.
Kadan kenan daga dalilan dayasa banajin tsoron zuwa bear market, don yanzu anyi gyara kuma ansamu cigaba sosai.
Sai kuma etheruem , ya ake ciki dashi, zaiyi pumping kuwa, saboda haryanzu baima kai ATH dinsa ba, dukda shima anyi approving ETF dinsa kamae yadda akaiwa BTC, taya akai shi baya tashi sosai? .
Amsa shine :
1. Yawanci wanda suke siyan BTC yanzu institutional investors ne, zakaga kusan kullun suna siyan a qalla $100M na BTC, saboda institutional investors long term holders ne kuma sunfi siyan BTC da Gold saboda ajiyan da zaisa suyi maganin inflation( hauhawan kayan da ake siya na yau da kullun), BTC is scarce, inflation finsa raguwa yake duk bayan shekara 4, kuma yanada maximum supply, amma Etheruem bashi da maximum supply, inflation dinsa yana raguwa, amma sai ana samun transaction a network din sosai, wanda babu qarfi yanzu sosai, dukda annual inflation dinsa yanzu bai kai na BTC ba, amma tsoron tashiwansa, bayan su institutional investors basu da daman staking domin suma su dinga samun wannan 3.5% dinnan duk shekara ba ( saboda a cikin ETF application dinsu, babu staking, wannan yasa dayawansu sukai applying yanzu), wannan staking reward din da basa samu wasu kuma na samu , sannan tsoron rashin maximum supply din Etheruem yasa suke tara etheruem a hankali ba kamar BTC ba. Amma ina mai tabbatar maka, ana approving din basu daman staking, zasu dibi etheruem fiyeda yadda suke diban BTC.
2. Sannan etheruem kuma yayi gyaran da zaisa zaifi sauki da riba sosai wajen launching din L2 akan L1, hakan zaisa majority capital din duniya da zasu shigo, Musamman wani Sabon doka da ake kira GENIUS( a takaice doka ce dake bada tsarin yadda companies zasu hada stable coins dinsu), wannan zai qara adoption sosai na yan crypto sannan zai qara kawo liquidity cikin crypto , wanda majority Etheruem zai shigo.
3. Narrative din tokenization na qara qarfi, majority na companies sunfi zaban Etheruem, tokenization industry din trillions of dollars ne. Ku tsaya kuyi tunanin potential din wannan kudin onchain, musamman a etheruem?.
4. Yawan etheruem dake exhchange ya dade yana down trend ma, kawai lokacin supply shock yake jira, saboda shi daman majority din wanda suka tara Eth dinsu, staking dinsa sukeyi.
Inka duba overrall, wanda suke diban coins a crypto yanzu institutional investors ne, majority na retails suna degen trading, Utility suna responding ne yanzu indai etheruem yayi moving, koh BTC yayi pumping sosai,
Ana rage interest rate ya qara qasa, musamman yanzu da inflation yayi qasa sosai, kuma an rage tarrif sosai, zamu iya ganin a qalla 3 rate cuts a wannan shekaran. Wanda hakan ba waramin bullish news bane wa alts.
Ku qara hakuri, kaidai kawai ka kiyayi sa kudi dayawa a memecoins, kazabi coins dasuke narrative mai kyau, yadda bazasu mutu ba har azo lokacin pumping dinsu sosai , indai samun irin wannan coins din yana maka wahala, zaka iya shiga VIP dina, holding mukeyi, ba trading ba.
Kuyi retweeting ma friends dinku domin suma su qaru
Allah ya bamu sa'a baki daya.