Shafi ne na musamman da aka yi shi domin tabbatar da ingantattun al'adu na Malam Bahaushe da kuma abubuwan da suka shafi rayuwarsa da al'adunsa na yau da kullum
Duk wani matsayi da ka ganka a kai wani ya sauka ko ya mutu ko aka cire shi. Tun da baya nan, kai ma wata rana ba kai bane. Ka ji tsoron ranar da zaka hadu da wanda ka wulakanta a ofishin da kake neman abu a wurin sa. @SalisuWebmaster
Sannu na yau da na gobe
Sannu Mazan jiya Goga
Mazan jiya sun san Baleru Bawan Sarki
..bare Mazan yau ka cika ganin Maza kamar 'yanmata
Kashe mutum a gafarta ma
Duna kaga raina ya baci
Ban ga ka buge wani ba
Barin amana tsoro
Yanzu i-nai maka kuka
Ba kukan tuwo ba, ba na fura ba
Ina #hausawa da suke cewa an tsere musu a ilimin computer ga @SalisuWebmaster ya fito da sabuwar dama. Kana son koyon #webdesigner ko #webdev to ka shiga shafin https://t.co/oTrk1YFJ9V kayi rijista dasu kyauta ne.
Ana kokarin kare sunayen Ƙabilun jama'a don kada wani ya mallake shi yayi amfani da shi domin biyan buƙatarsa.
Yanzu haka muna kan gyaran shafin namu daga https://t.co/kkr9DrputT zuwa https://t.co/7IOGJAeBbe
Mun gode.
MUN SAMU MATSALA NE DA GWAMNATIN NAJERIYA - sunan shafin da muke amfani dashi shine suka kwace ada muna amfani da https://t.co/kkr9DrputT yanzu mun koma https://t.co/7IOGJAeBbe.
Mun tattauna da hukumar NIRA mun kuma gamsu da bayanai da suka yi mana cewar