@R_e_d_XX@Dongarrus1 Yauwa to ka gayra wannan.
amman dan Allah yanzu wanda yayi phd bai iya karatun Qur’ani ba ai akwai matsala ko a lahirarsa.
Haddace qur’ani izu 60 ba wajibi bane, amma iya karantashi kam wannan mutum yamutu bai iyaba, akwai mastala.
@Yar33ma_Cisse@AbbaM_Abiyos@kahuturarara Kafadamin wani Ahlus-sunnah malami da ya taba kafirata wani kawai dan yazagi malaminsa. Kokum bar wannan, bude littafi a usool din Ahlus-sunna aina ake kafirta wanda ya zagi malami?
@MFaarees_ To yanzu dan Allah miye hadin wannan da mutu’a? Mutum ne yayi aure amman yana da niyyar sakin matan daga baya a ransa, wannan ai baya lalata auren, auren sahihun inda jumhoorul ulama. I thought zaka kawo wai shima bin baz ya halatta mutu’a ne irina maqari da yace harda 1 night.