KAJI RABO: Matashiya Fatima Aliyu AbdulKadir ta sami First Class a takardar karshe na kammala makarantarta a bangaren karatun lissafi, a jami'ar kimiya da fasaha dake garin Wudil a Jihar kano, ku tayata fatan Nasara,
KAJI RBO: Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da helkwatar 'Yan sanda a jihar Yobe, Wanda Gwamna mai Mala Buni ya Ginawa yan Sanda Jihar, ciki har da makarantar sakanderiya ta Yan sanda da katafaren asbiti a cikin helkwatar ta Yan sanda a jihar Yobe,
HOTO:📸 @PoliceNG
YANZU YANZU: A'isha Yusufu Bichi tayi takanas har gida ta Bawa Abba Kabir Haƙuri.Aishatu yusuf Bichi taje har gidan ABBA Gida Gida ta bashi haƙuri Akan cin mutucin da tayi masa sakamakon nasiha da jan kunne da majinta yayi mata.
Bazan taba goyon bayan Tinubu ba, Cewar dan uwa ga Tinubu Dele Momodu,
Dele Momodu ya ce, Tinubu yana da walankanci a Rayuwarsa, Dele ya ce, wannan dalili yasa Shugaban kasa Muhammadu Buhari yaki binsa fita yakin neman zabe na Shekarar 2023, a Cewar ~ Dele Momodu