Waɗanda suke da aure da masu shirin yin aure, ku saurari wannan. Minti 14 ne kacal domin sanin manyan manufofin yin aure, saninsu zai sa ka rayu cikin jin daɗi da kauracewa rikice-rikicen aure.
-Dr. Jameel Muhammad Sadis.
Malam muma fa munada sakaci ba iya gomnati zamu dinga blaming ba ko da yaushe, yakamata a dauki mummunan mataki akan shugabannin tashar idan basu fito da driver din nan ba. Duk abunda akasa son rai dason zuciya dole ayi nadama daga baya. Cin hanci da rashawa yayi mana katutu a zukata. Macuta acikin mu ta ko ina, duk wanda ka bawa amana yanzu wlh bakada tabbas akan bazaici amanar nan ba. Allah ya sawaqe.
Akwai abunda mu zamu gyara ba saimun jira gomnati ba!
Wallahil Azeem in ka rike wadannan abubuwan in kana da damuwa a wajen Allah, Wallahi Wabillahi Watallahi, ko da be cewa Allah biya mun bukata ta ta kaza ba……..
- Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON