Ta ce, wallahi kullum sai ya muzguna mini, sai ya ci zarafina, komai na yi bana burge shi....!!!
Ƙawarta ta ce, ki nemi ya sake ki mana ki huta da wannan takaicin da baƙin cikin, namiji ai ba Uba ba ne...!!
Ta ce,ba mijina nake nufi ba, Ogan mu na wurin aiki ne.
Ƙawar ta ce, Allah sarki, kin san sha'anin aiki sai haƙuri, ki ci gaba da yi masa biyayya da bi a sannu-sannu...!!!
Nisau mutane mu masu updated din tunani 😂
Alhamdullahi, am still recovering.
I build 70% of Dialectra infra while at hospital, continue building in my wheelchair.
If you are supporting founders who are building in Africa . We need support
Kindly share..