Alhamdullilah waƙar ta kammala yanzu haka za'a same ta a YouTube channel din mu #BashirlackshiTv kana za'a same ta a Audiiomack https://t.co/cgoiyNDzRY
A wannan era din data ta zama abokiyar tafiyar da rayuwa shin wai kusan Wi-Fi dinnan na zuwa da 30 🎁 firi kuwa karku tsaya abaku labari Alh/Hjy kuzo ku amfana da wannan dama kuma a farashi mai sauƙi "Wi-Fi Broadband services" itace tabbas babu gargada
Alhamdullilah waƙar ta kammala yanzu haka za'a same ta a YouTube channel din mu #BashirlackshiTv kana za'a same ta a Audiiomack https://t.co/3ZFQvri5nV…
Alhamdullilah waƙar ta kammala yanzu haka za'a same ta a YouTube channel din mu #BashirlackshiTv kana za'a same ta a Audiiomack https://t.co/cgoiyNDzRY
Alhamdullilah waƙar ta kammala yanzu haka za'a same ta a YouTube channel din mu #BashirlackshiTv kana za'a same ta a Audiiomack https://t.co/cgoiyNDzRY
Yau an farraƙa tsakanin mu, mutashi, mu farka, mu farga. Yara, matsa, da dattawa. mu ɗg muryar mu, musani shiru by kw gyara, muryoyin mu suna da mahimmanci, karmu gajiya, domin kw, Arewa ita ce dnyr mu, hakaza ita ce Nigeria mu, bamuda inda yafi Arewa. Silence doesn't make change
WAIWAYE ADAN TAFIYA
Mu duba farkon jahar Arewa,
Ilimi sai jahar Arewa,
Tarbiyya sai mutan Arewa,
Ga natijar mu 'yan Arewa,
Nuna kishi sai Arewa,
Aiki da hankali mutan Arewa,
Babu banbanci 'yan Arewa,