When you try so hard and see no results, it might be a sign to turn back to Allah. Watch how returning to Him brings true peace and happiness back into your life.
Never put ur hope in a human being, yes bro u heard me right!Put it all in Allah SWT. Wallahi tallahi no one truly understands what you’re going through except ur Lord🥹💔Allah is the only one will give you what’s meant for u what he knows will benefit u&make ur heart in peace.
Her name is not “Gombe Girl”. Her name is Maryam Ibrahim Dan Azumi. She is, currently, a 400-level student of Physics Education at Gombe State University as well.
Sai kaga mutum yana ƴan uwa da suka fito ciki ɗaya suna fama da rayuwa, abincin da za'a kai ma iyali ma yana gagara, amma duk shekara zai linke miliyoyi ya biya ya tafi Umrah. Harkar nan fa idan Allah ake yiwa, an san inda za'a same shi.
Idan kana neman wanda suka raina mutane toh ka samu ‘yan siyasa. Basa ganin darajar mutane musamman idan sun samu abunda suke so. Amma matasan mu basu gane hakan.
Everybody is frustrated and angry in this country. Try not to lose your head sha it’s very important that you don’t because it’s very easy to lose it. Allah yasa kar mu haukace don wa’ennan miyagun mutanen sun rikita kasar gaba daya. Ba mutanen arziki bane.
Wato a lokacin da ka yarda cewa Allah ke bayarwa, shi xe baka, arzikinka a wurinsa yake ba wurin wani dan Adam ba, a nan zaka xauna lafiya da wadatar xuci.
Amma duk sanda ka yarda arzikinka yana hanun wani kato, a nan zaka fara fuskantar kaskanci da wulakanci kala kala.
In ka lura da siyasar mutanenmu a yau kashi 90% sunayi ne don abunda zai shiga aljihunsu, ko matsayin da zasu samu ko wani na kusa dasu zai samu.
Ko wani irin hali jiha/ƙasar zata shiga matuƙar zai sha jar miya to shi yaji ya amince da hakan..
Allah karka jarabcemu da haka..🤲
Allah Ka rusa zalunci da azzalumai, da masu goyon bayan su, da masu son azzalumai. Allah Ka runtse idanun su. Allãh Ka jijjiga kasan su, ka rufto musu da saman su. Ka jefa musu tsoro da rashin kwanciyar rai. Ka shige mana gaba a al'amurran mu tsakanin mu talakawa da su. Allah yadda suka wofantar da al'amurran mu, ka wofantar da na su. Ka sakko musu annobar Lamisasa, yadda baza su mori dukiyar satar ba.
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un.
The news of the demise of Hajia Umma El-Rufai is a shocking development.
I extend my heartfelt condolences to the @elrufai family and friends and pray that Allah (SWT) accepts her soul and grant her Al-Janna Firdaus.
Hajia Umma lived to a prime old age in dignity and service to family and community. She was a woman of sound faith and her passing on the day of Jumu’ah is a source of consolation to the family.
It is my prayer that Allah comforts the family and ease their grief. -AA