@UTDAhmard Kadaina damuwa da rin wadannan karnukan jahilai wadanda basa tsoran allah yan yinwa taliya da sinkafa sukewa yan yinwane bukuga Abaleba tasace tafito ai. kuma Allah shine mai mulki kuma yanabadashi ga wanda yasone kawai allah yay mana canji mafi alkairi
@realfaridaabdul@honeeybuch@fatimaalinuhu90@honeeybackup Ke wlh kici lokacinki wannan rayiwar saida shakatawa biki karshen wasu yan kanny wood yadda yakasance ba kina ganin ko abon series inbasu ana missing nasu manyan producer saisun nemosu
@realfaridaabdul@honeeybuch@honeeybackup Ke dama kina nan haryanxu ba a samu shigaba kenn kaiii duniya kenn social media tafara kora irinku wato kungama yayinku to aradu gaba 20 likes maa๐คฃ๐คฃ !!!!
@Sarki_sultan ๐คช๐คช wannan shine maganin makaryaci Allah yataimaka tun anan ma zaikarbi hukuncisa na karya basai yaja lahira ba. saura kuma gani ga wane ya ishi wane tsoran Allah