(#KSMF REPORTERS BAUCHI STATE)
Kaura is working, Bauchi state is growing and the people are happy. This is work in progress. Allah ya ja ragama. Go for 8 Insha Allah. Amin...ALH.BABAN ZARAH.
@mansurah1 Don Allah hajiya mansura in badai aurenki ya kare gaba daya bane da Sani Danja duk hanya taya kamata ki koma to kiyi saboda girma gaskiya. Ba jimawa wani zaiga yar ki yace yanaso. Think please da sauran lokaci...ALH.BABAN ZARAH my real name.
@MaryamCeeter Don Allah Hajiya Meya faru kuma har yanzu me kike jira wallahi Allah ya miki gata domin kuma duk wata rufin asiri ya miki dake da Dadanki kuma kuna da yara wata rana zaku aurar dasu me kuke jira Don Allah.
@ummikarama@bby_xahrah Don Allah me yaja hankalinki kika fara film. Sannan kuma kin taba aure. Yaya kikaji da aka baki acting a film din sanda da labarina.