Tijjaniyya Media News kamfani jarida mai yada labarai daga sassan daban daban na duniya wanda ya shafi Musulunci tare da al'amura yau da kullum cikin rayuwar mu
CIKIN HOTUNA: Yanda aka gudanar da taron makon shehu a birnin Bauchi karkashin mu'assasa Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR.
Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya sa ayi taro lafiya albarkan Annabi ﷺ. Amiiiin
Inna'lillah Wa'inna Ilaihir Raji'un, Allah Ya Yiwa Masoyin Manzon Allah SAW Rasuwa Nura Mustapha.
Shine Wanda Ya Jagoranci Yin Mauludin Manzon Rahma SAW A Firm Na Izzar So
Don Karanta Cikakken Rahoton: https://t.co/8EW8q0L1EL
Yau Ne Aka Kaddamar Da Alkur'ani Mai Girma Zuwa Harshen Igbo A Abuja Wanda Wani Malamin Ya Fassara.
Don Karanta Cikakken Rahoton: https://t.co/RKpfSVIzsR
*DOWNLOAD TAFSIR 1443/2022*
*SHEIKH HALLIRU MARAYA KADUNA*
Download All Files From the folder *TAFSIR RAMADAN 2022* by *SHEIKH HALLIRU MARAYA KADUNA* at https://t.co/A5kxpuyOh6
Find other lectures by *Many Tijjaniya Scholars Here* at https://t.co/tnQ9lxfNBi
Wannan Dutsen Uhudu wanda Manzon Allah SAW yace yana son mu, muma muna son sa Dutsen yana arewa da Birnin Madina, Tsawon Kilometer Hudu daga Masallacin Annabi SAW,
Don kaunar mu da Annabi Muhammadu kayi sharing.
TUNATARWA AKAN AZUMI
RAMADAN KAREEM RANA TA (29)
Allah (SWT) Yana Cewa, Ka Ciyar Ya Kai Dan' Adam, Zan Ciyar Maka.
Sahihul Bukhari.....
Allah ya bamu ladan da ake samu cikin AZUMI ya biya mana bukatan mu na alkhairi duniya Da lahira. Amiin
@ FITYANU MEDIA
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Tare Da Kahlifatul Aam Sheikh Muhammadu Mahy Niass Tare Da Sauran Tawagar Sa Sun Gana Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Da Sauran Manyan Jami'an Gwamnati A Gidan Gwamnatin Tarayya Dake Villa Yau Jumma'a 26/03/2021.
FITYANU MEDIA
NA SAMU KARUWA MACE.
ALHAMDULILLAH Bayan dawowa gida daga wurin taron Maulidin Shaikh Ibrahim Inyass wanda ya gudana a birnin Sokoto. Mun dawo gida lafiya. Allah ya saka wa kowa da alkhairi
DA DUMI DUMI:
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai Ya bawa duk wasu malaman makarantun allo tare da almajiransu su fice su bar masa jiharsa cikin gaggawa.
Allah ya mana maganin sa. Amiin
Daga FITYANU MEDIA
Lokaci ya yi da zamu rage jayayya cikin abubuwan da ba zasu Amfanemu ba, mu mayar da Hankali cikin:
- Ceto Imani daga Mulhidai
- Ceto Hankali daga Miyagun Qwayoyi
- Ceto Tarbiyah daga Gurbatattun Al’adu
Marigayi Sheikh' Sharif Rabiu Usman Baba (Shugaban Kungiyar Masu Yabon Annabi Na Kasa Baki Daya). Allah Ya Jaddada Masa Rahma, Allah Ya Sadashi Da Babban Masoyin Sa. Annabi Muhammadu Saww. Amiin
Fityanu Media