Islam is a Divine Religion (Way of life) revealed to Prophet Muhammad through Angel Jibril (Gabriel) as universal Religion in continuity of what Prophets like Prophet Ibrahim (Abraham), Musa (Moses) & Isa (Jesus) Peace Be Upon Them preached.
#YamaniOptics
The very soul of #Arewa is #Sardauna, without him the very entity and embodiment of #Arewa is nothingness, he was and is the father of Northern Nigeria.
#YamaniOptics
Duk dan Arewa da ka ga yana zagin Sardauna, bincika za ka iske ko dai bai san tarihi ba ko kuma bai ma san asalin sa ba, Gamji uba ne ga kowa a Arewa
#YamaniOptics
Kwankwaso ya kwankwashe Obedients a Kano, har ta kai ga suna zagin Sardauna, ba za mu amince da hakan ba, siyasar Kwankwaso ta zo karshe. Rubuta ka ajiye.
#YamaniOptics
Har abada ba zan taba amince wa wanda ya ke tare da kudurin yan Biafra, @peterobi yana da manufar yan Biafra, Kwankwaso ya bi shi ne don ya samu kujerar "spare tyre", anan Arewa ba za mu taba zaben Obi ba.
#YamaniOptics
Mu Sardauna uba ne gare mu, shi ya assasa Arewa akan hanyar cigaba da samun yancin kai, ya gina mutane, ya gina Masallatai, ya gina jami'a (ABU), ya gina Bank of the North, amma yau kwankwasa suna zagin shi, Allah wadaran ku.
#YamaniOptics
Throughout the political history of Kwankwaso, he has never delivered Kano to any Presidential winning stake, history shows Kwankwaso as political liability in national politics
#YamaniOptics
Those "obidients" and some Z Gen Northerners that think Nigerians will elect-vote @peterobi to Presidency need to recalibrate their thought-processes.
#YamaniOptics