Yan Kwankwasiyya Miller Road sun matsawa Kwankwasiyya Gidan Gwamnati da tone tone har Hotoro ya fusata, wacce shawara zaku ba shi yai hakuri a karasa tafiyar nan da shi?
Highest-rated teams across Europe's top five leagues this season:
🇩🇪 7.03 - Bayern Munich
🇪🇸 6.96 - Barcelona
🇪🇸 6.90 - Real Madrid
🏴 6.90 - Manchester City
🇫🇷 6.83 - Paris Saint-Germain
“Kwankwaso karya yake—bai ba ni mataimakin Gwamnan Kano a 1999 ba. Ni ne na yi masa alfarma saboda arziƙin mai gidanmu tare da marigayi Abubakar Rimi.”
— Dr. Abdullahi Ganduje, Tsohon Gwamnan Kano 🗣️