Alhamdullahi, am still recovering.
I build 70% of Dialectra infra while at hospital, continue building in my wheelchair.
If you are supporting founders who are building in Africa . We need support
Kindly share..
Alhamdulillahi! Kaya sun sauko, saura Giveaway! 💰.
A wannan round na wannan satin, mutum 4 zasu karɓi BLUE TICK.
✍️ Kawai ka ajiye Handle ɗinka da niche ɗinka. Zan kalli contents na page ɗinka.
Da wannan zanyi amfani wajen zaɓar mutum huɗu (4).
Allah ya bawa mai rabo Sa'a.
Nagode 🤝
Attention fellow Nigerians.
When you’re voting, Remember that rice isn’t a bulletproof and ₦5000 can’t pay your ransom.
Vote wisely!
Vote safety!!
Vote for better Nigeria!!!
46,000 followers on @X.
From one tweet to a whole movement. Grateful for every like, reply, repost, and every single person building with me on this journey.
Road to 50K starts now.
Financial Literacy 101 — OPay & PalmPay Tips
❌ Kar ka biya transfer fee.
✅ OPay tana ba da FREE transfer guda 3 duk rana.
→ Saving: ₦150/day | ₦4,500/month
✅ Zaka tura ₦10,000 — tura ₦9,999.99.
→ Kayi saving ₦50 a kan kowane transfer.
✅ PalmPay & OPay airtime suna bada discount na airtime da data kullum.
Mafhoom? RT ka taimaki wani. 🔁
From Kano to Kaduna.
Sokoto to Maiduguri.
Osun to Akwa Ibom.
Abuja to Lagos.
Every 🇳🇬 youth deserves financial freedom.
This account exists for that reason.
Drop your state Name below 👇
Hanyoyi Huɗu (4) da ake samun kuɗi daga rike Stocks/Shares (Hannun Jari)
1️⃣ Capital Gains
Idan ka sayi share, sai darajarsa ta ƙaru, zaka samu riba.
Misali:
Ka saka ₦100,000
Farashin share = ₦5
Za ka samu shares 20,000
Idan farashin ya tashi zuwa ₦7.5
Darajar jarinka zai koma ₦150,000
Wato ka samu ribar ₦50,000
----------
2️⃣ Dividend
Kamfani tana iya raba wani kaso na ribarta ga masu rike da shares.
Ana yin wannan:
• Sau ɗaya a shekara
• Ko a quarter (wata uku ko shida)
Idan kana rike da shares kamar MTN, JAIZ, BUACEMEN, DANGOTECEM zaka rika samun wannan kudin.
--------
3️⃣ Bonus Shares
A wasu lokuta, kamfani tana bada shares kyauta ga masu rike da shares ɗinsu, doriya akan dividend.
Misali:
NAHCO ta bada 1 for 3 Bonus
Idan kana da shares 3, za a baka karin share 1 kyauta.
Wannan yana ƙara yawan shares ɗinka ba tare da ka ƙara kuɗi ba.
4️⃣ Rights Issue
Wato kamfani tana baka damar siyan ƙarin shares akan rangwame (discount) kafin sauran mutane.
Wannan ma babbar hanyar wealth building ce a NGX.
Me ka fahimta a wannan rubutun?
List of scholarships in the United States for 2026 without IELTS/TOEFL requirements. #SRThread
Oregon Institute of Technology Scholarship in United States 2026
https://t.co/0R8ya6w6zf
Michigan State University Masters Scholarship in USA 2026 | Fully Funded
https://t.co/VAROhI4hSp
Louisiana State University Scholarships in USA 2026 | Fully Funded
https://t.co/j4WiQdCM7E
Nicholls State University Scholarship in United States 2026 | Fully Funded
https://t.co/wJALXCSrpd
2026 Oklahoma State University Scholarship in United States | Fully Funded
https://t.co/wEMo3sRIkV
2026 Karsh International Scholarship at Duke University in USA | Fully Funded
https://t.co/7tXlW6WNp7
United States Government Fulbright Scholarship 2026 | Fully Funded
https://t.co/1URPOlX4JF