Owner and chief executive officer of GHALIMA VENTURES NIG. Dealer and Supplier of all
General hoElectronics
An Electrical/Electronics Engineer by profession.
Roko ko kwadayin kayan wani, ya na zubar da daraja. Haka ya na sa a Raina wa iyayen Mai rokon darajar su. Ku Roki Allah kawai ya bada yadda zaayi ta sahihiyar hanya.
Its start to disturb me, seeing a young Lady asking for a husband, while she was born and brought up in a decent community including her blood relations. If so, so many questions may come up!
20 futuristic Projects that will make President Buhari to be forever remembered by Nigerians.
1. Petroleum Industry Act
2. Akk Gas pipeline
3. 2nd Niger bridge
4. Oil Exploration in frontier basin
5. kano/Kaduna standard Expressway
6. Lagos/Ibadan standard Expressway
7. Abuja/Kano/Kaduna/Niger Rail
8. Lagos/Ibadan/Kano Rail
9. Elimination of Boko-haram/peace to Northeast
10. Curbing of banditry & kidnapping
11. 40 megawats kashim billa hydro in taraba
12. 700 megawats zungeru power project
13. 650BPD Dangote Refinery and petrochemicals
14. $186m Expansion of Afam power project.
15. N120b bonny/Bodo Road/Bridge in Rivers state
16. 459MW Azura power plant in Edo state
17. Ugwashi uku Dam in delta state
18. Araria Market electrification Project
19. Gombe/dadinkowa hydro project
20. Construction of Enugu/Portharcout Expressway.
My your soul rest in perfect peace Baba Buhari .. AMEEN YAA RABBIL ALAMIN 🤲🤲🤲
Zaiyi wahala wani dan south west (Yaruba) ya sake samun goyon bayan Arewa don ya zama shugaban kasa. Don abin da muke gani ya wuce hankalin mu. Al'ummar mu suna cikin talauci da kuncin rayuwa.
Zaben nan mai zuwa akwai abin dubawa, gaskiya jama'ar mu na cikin tsadar rayuwa. Wanda ke aiki albashi ya na kuka, ina wanda sai ya fita zai samu?
Ana kashe mutane ba'adadi, an hana mu Noma, kiwo, kasuwanci, Karatu saboda an kasa tsare mu. Har yanzu ba kasan abin da zaka yi ba?
Da musulmi aka kama da wuraren ƙera makamai a Filato, da war haka duniya ta ɗauka — Dr. Aliyu Tsiga
Sanannen mai sharhi kan al’amuran tsaro a Najeriya, Dr. Tsiga, ya ce da musulmi aka kama da wuraren ƙera makamai a Filato, da tuni duniya ta ɗauki batun kamar wutar daji.
Dr. Tsiga ya ce an rage ɗaukar batun gano wuraren ƙera makamai a Filato da muhimmanci ne saboda bai dace da labaran da masu rura wutar rikici ke yaɗawa ba.
Ya ce akwai wasu da suka shafe shekaru suna ƙulla labaran ƙarya kan rikicin Filato, ciki har da masu neman hankalin ƙasashen duniya da kuma wasu ‘yan siyasa masu cin moriyar rikicin.
Ya ce: “Da ace musulmi aka kama da wuraren ƙera bindiga da sauran makamai, da manyan kafafen yaɗa labarai sun ɗauki batun da zafi, suna magana kan kisan ƙare dangi. Haka kuma da tuni kafafen sada zumunta sun cika da ce-ce-ku-ce, har ma ‘yan majalisar Amurka sun fitar da bayanai kan lamarin.”
Dr. Tsiga ya ƙara da cewa da yanzu “mata sun fito zanga-zanga, matasa sun cika titunan Abuja, Amurka, Landan da sauran manyan birane suna nuna rashin amincewa saboda an samu musulmi da wurin ƙera makamai.”
Ya kuma ce da duk harsashin da aka samu a wurin an ɗauke shi a matsayin hujjar cewa ana yi wa kiristocin Najeriya kisan ƙare dangi.
Dr. Tsiga ya bayyana cewa shirun da aka yi kan lamarin abin damuwa ne, ya bayyana hakan ne a shafinsa na X.
Me za ku ce ?