@Khady_Bamalli Wannan ra'ayin naki akwai son zuciya aciki ,kowa da matsalar sa matan ma sai sun gyara halinsu, 80% na MATA kwadayi ke kaisu ga halaka. Secondly indai akwai tarbiya yarinya tafito daga gidan mutunci kuma tana kokarin tsare mutuncinta to Wannan Alqawari ne na Allah zai tsare ta.
@Waspapping_ Ba abinda yafi dacewa dashi yanzu sai ya tsaya ya koyi mu'amala ya goge yazamana ya iya magana yasamu confidence, sannan yana da kyau yazauna cikin mutanensa na tsawon lokaci ya fahimce su yasan matsalolinsu,daganan sai yafito yayi takara idan yana bukata amma not now gaskiya
@Waspapping_ Matsalar daya ce fa mutane anya kun fahimci miye amafanin dan majalisa kuwa? Majalisa na bukatar kwarewa wajen iya magana anason courage and confidence.... idan kaduba bawan Allah nan duk bashi da wadannan qualities din , bai kamata abashi wakilcin dubban mutane ba gaskiya
@YusufMBuhari We call on the masses to choose individuals who are truly competent and possess the qualities of leadership to represent them effectively.
@YusufMBuhari Effective representation requires confidence, strong communication skills, and the ability to engage and defend the interests of citizens.
Nigeria deserves capable and prepared leaders merit must prevail over privilege.
Leadership is not hereditary; it is earned through competence, not lineage or political connections. Being the son of a former president is not a qualification for public office.
Effective representation requires confidence, strong communication skills,
KO KASAN HAKKIN KA DA YA RATAYA A WUYAN SANATOCI DA YAN MAJALISAR WAKILAI?
Tattaunawa na musamman don wayar da kai game da rawar da Sanata da Yan Majalisar Wakilai yakamata su taka ga al'ummar dasu ka zabe su.