Major upgrades on the entire ecosystem is running and we are rolling out all new features
Major upgrades happening now:
https://t.co/LW8vNI1LA8 ✅ rolling out
https://t.co/Q8diQrLO3Y ⏭️ Next
https://t.co/ho4whnZPhC 🔜 Soon
Thanks for all the support and the feedback ‼️🚨
😳 "Yana yin shigan matan sojan ruwa a shekarun 1970s!"
Wani tsoho ya zauna yana ba jikokinsa labari, yace:
"A zamanina ni ne mafi kyawun mace a bakin ruwa!"
Jikokinsa suka kalle shi cikin mamaki suka ce:
"Kai Baba, mace kuma?"
Sai.. #Dariya#LabarinYau#UsmernGentle
Abin takaici ne idan aka samu rahotannin cin zarafin dabbobi ko mu'amala da su ta hanyar da ba ta dace ba. 💔
Duk wanda ya aikata irin wannan abu, ko wanene shi, ya aikata abin da bai dace ba kuma ya kamata a hukunta shi bisa doka.
Bai kamata a ɗora laifin mutum ɗaya ko wasu
Girman kai da rashin sauke kai na daga cikin abubuwan da ke kawo matsala a aure 💔
Magani: Ka koyi sauke kai da bada hakuri idan kayi kuskure 🤝
👉 Ka zabi zaman lafiya fiye da gardama
“Follow #UsmernGentle#viral#fyp#trending#reels#100k#viralvideo#explore…”
Ta fuskanci matsalar cutar nono har aka cire daya daga cikin nonuwanta 😢
Allah Ya kare mu da iyalanmu daga kowace irin cuta mai tsanani 🤲❤️
Ka tura addu’a da kalmar “Ameen” domin fatan samun lafiya ga kowa 🙏
#fypシ゚viralシ#fyp#viralpost#Lafiya#Addua
🤰 Wani bangare na haihuwa ne da mutane da yawa ba sa magana a kai...
Yawancin mata suna shirya yadda za su jure radadin nakuda da lokacin haihuwa, amma ba kowa ne yake samun bayani kan wasu canje-canjen da ka iya faruwa yayin haihuwa ba.
💡 Abu mai
#LafiyarMata#HaihuwaLafiya
INNALILLAHI WA INNALILLAHI RAJI'UN
Nayi kokarin daukan hoton yaron amma bai dauku dakyau ba. Kusada aminci block Tudun wadan Pantami dafda momo me mai mai Nafe din yabuge yaron amma ya tsaya yadauke shi zuwa asibitin specialist hospital.
Wadanda suka San yaron saisu bincika.