Shugaban majalisar malamai ta ƙungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce ya yi tsammanin zai sha suka lokacin da ya yi wasu kalamai game da takarar Muslim-Muslim.
Jingir ya kuma ce ba ya da na sanin matsayarsa.
🎥 - Abba Auwalu
Hedikwatar rundunar tsaron ta Najeriya a wata sanarwa ta ce, babban hafsan sojin ƙasar, Janar Christopher Musa ya ba da umarnin fara binciken gaggawa domin gano haƙiƙanin abin da ya faru kuma za a sanar da ƴan ƙasa sakamakon binciken.
Ƙarin bayani - https://t.co/97xLbBjtRo
#GidanBadamasiS5 official poster #unveiled today as the shooting starts. Follow us for updates from the set and more!
Expect entertainment at it’s peak!