@Abdulilu1 Munje nida frnd fah not even her faza mamarta ce ta fara muna da a awane matakin karatu kuke? nayi sauri nace dis year mukayi Jamb π sai yarsu kawai kuka π a lokacin kuma we bagged our Msc. Amma sbd suna taqama da boko kawai mukace haka, so boko doesn't qualify a gud hsbd pls!