Son Annabin rahama, fiyayyen halitta, wanda ya fi kowa daraja a duniya, mafificin halitta wajibi ne ga duk musulmi. Allah Ya cika masa daraja ba sai an yi ƙarya ba. Al-Qurani mai girma da hadisai ingantattu cike su ke da martabobin sa, SallAllahu Alaihi Wa Alihi Wasallam, kuma shi ne koyarwar Sunnah.
Duk Mai lafiyayyen hankali idan ya saurari wannan karatun zai fahimci haka. Zuciya mai cuta ce kawai zata fahimci akasin haka.
GENERAL REMINDER: Wealth serves a lot of important purposes in this world and it is an adornment for one who owns it. However, one must not be deceived by it to lose their hereafter.
Professor Shaykh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo.
His welcoming remarks in English and Arabic.
When you have the True Knowledge (Knowledge of Allah & His messenger), and you have the common one (Knowledge of this world).