Taqwa ba wai kawai ka guji abin da aka haramta ba ne. Akwai wani mataki mafi girma: ka fara barin abubuwan da ba su da amfani, ka daina shiga cikin abin da bai shafe ka ba, ka kuma kare lokacinka da zuciyarka.
Duk abin da ba zai amfane ka a duniya ko Lahira ba.