Bafa Dan Arewan da Ze Zabi Atiku, SE Wanda baya tausayin Talaka.
Mutumin nan fa bata Inda ya gidan Alummar Arewa, hatta da Abti American University ba Dan Dan Talaka akayi ta ba, to ta ina ze mana abin da ya kamata??? @HAHayatu@jrnaib2
@OfficialAzzaki Kuna Bani mamaki, ku a Kullum masalahar ku kuke kalla, ya kamata Kuma ku din ga Duba masalahar wani, yaushe zaka shiga Takara So Bakwai baka samu ba, Kuma ka zo Neman ta takwas, ai kasan Mutane basa Bukatar ka ne shiyasa.. shi Atikun ya hakura mana ya bar su Kwankwason