@davido Davido i swear my love for u in za north no be for hear jor, wallah na after Rarara stupidity make me to believe say kno be only me love u like ds David...
@fatyma_BintMuhd Abinda kuka damu dashi kenan yan iskan yara kawai, muna fama da rashin tsaro ga kidnappers ga bandit ga talauci duk yama arewa yawa amma banda gulma da rashin ilimi yamuku yawa abinda bazai qara muku komai ba, shi kuka damu dashi, sa ido da gulma, Yan iska kawai.
@SamboMaiHula Gaskiya kaide wawane, tunda Kai jahiline baza ka iya fitowa Kai tsaye kayi challenging din government ba just keep ur fucking mouth shot, Wawa kawai.