@LeadershipHausa Mace ta farko da ta karΙi Musulunci:
Khadijah bint Khuwaylid
Ita ce ta fara yin imani da Annabi (S.A.W) nan da nan bayan saukar wahayi.
2.Namiji na farko:
Abu Bakr al-Siddiq
3.Yaro na farko:
Ali ibn Abi Talib
4.Bawa na farko:
Zayd ibn Harithah