SHIN MENENE CONSISTENCY SCORE??
Nayi amfanin da account masu consistency score ba daya ba so zanyi magana best on small experience i hv …
Nazabi nayi rubutu da hausa ganin cewa wasu dayawa suna samun karacin fahimta akan consistency tsoron sa da kake sawa ranka yasa baka iya amfani dashi … shi consistency wani abu da frims suke sawa account nasu domin wahalar da trader wannan shine gaskiya … so wasu suna sa 15% wasu 20%, 25%, 35% , 45%
Toh abunda suke dubawa shine me kakawo dukka ranar shine best day naka musali… za’a duba nawa ka kawo ranar gaba daya so duk abunda ka kawo zakai korari kada ka kara kawo sama da haka
Misali kafin ka fara amfani da account din zaka sawa ranka nawa zaka cire like nawa kake nema sanan ba’a sa dogon buri yakamata ka nemi abu best on your account size.
Misali kanada account me $10k ciki sai kawa ranka zaka nemi $500 payout which very good amount in $10k account..
so anan ya danganta da nawa ne consistency score naka idan %15 so zai zamana zakai trade guda 7 kenn sai kai 500 da kake nema dived by 7 = $71 targe nake kullum knn kana samun wannan ka gama da ranar sai next day
kuma wayanci instant account suna zuwa da 0.5 minimum trading days wani 5 days highest 7 days so kaga idan ka kawo $71 a $10k account already ka kawo minimum profitable day at dsame time
zanyi bayani yadda zai saukaka maka amfani dashi cikin sauki next post
A @EvercrestFunds muna account instant funded wanda baka bukatar challenges direct funded kuma ba wai trailing drawdown ba static drawdown kamar dai na challenge account so yanada saukin amfani sosai
And idan kayi trade biyar zaka iya withdrawing din kudinka zan bayani akan menene consistency score da yadda zaka iya amfani dashi cikin sauki a posting na gaba…
🎁 GIVEAWAY!! 🎁
3x $10,000 Instant Funding Standard Accounts.
To enter:
- Like & RT
- Follow @EvercrestFunds
- Tag 3 Friends
- Join Discord https://t.co/9a5P5XrJDx
Winners Announced In 72 Hours!🫡
FestifyClub is an AI-powered on-chain greetings dApp designed to preserve memories permanently through NFT-minted greetings.
Users can customize messages, store them immutably on-chain, and own their moments forever.
Follow @FestifyClub now and turn 🛎️ for more updates.
Vigneshwar just locked in an $8,927 payout.
It took him 4 attempts.
Most people quit after one.
If you’re not ready to fail, adjust, and come back sharper… you’re not ready to win in this game.
Stay consistent. Stay dangerous. Keep showing up.